[ { "title": "Mutumin wofi abin reni ne a idanunsa", "body": "\"Mugu ne\" ko \"Mutumin da ya ƙi Yahweh\"" }, { "title": "ba zai taɓa girgiza ba", "body": "Anan \"don a girgiza\" ť yana wakiltar rashin rayuwa lafiya. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"zai rayu cikin aminci\" (Duba: figs_metaphor da figs_litotes)" } ]