[ { "title": "hari raina", "body": "\"bi na don kokari kama ni\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "ya ture ni ƙasa", "body": "\"ya ci nasara a kaina gaba daya\" (Dubi UDB)" }, { "title": "Ruhuna ya karaya a cikina", "body": "\"Na raunana\" ko \"Na musamman karya karfin gwiywa\"" }, { "title": "babu sauran bege a raina", "body": "\"ba ni da wani sauran bege\"" } ]