[ { "title": "Sun razana", "body": "Kalmar \"su\" ť tana nufin waɗanda suke aikata mugunta." }, { "title": "gama Allah yana tare da taruwar adalai", "body": "Faɗi cewa \"Allah yana tare da\" waɗanda suke masu adalci yana nufin yana taimaka musu.\nAna iya bayyana wannan a sarari cikin fassarar. AT: \"Allah yana taimakon\nwaɗanda suke yin adalci\" ko \"Allah yana taimakon waɗanda suke yin abin da ya dace\" \n(Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Yahweh ne mafakarsa", "body": "Wannan yana magana ne game da kariyar da Yahweh ke bayarwa kamar yana da matsuguni wanda mutum zai iya nema a cikin hadari. AT: \"Yahweh kamar masauki ne na\nkariya\" (Duba: figs_metaphor)" } ]