[ { "title": "waɗanda suka aikata laifi", "body": "Abubuwan da ke bayyane suna \"mugunta\" ana iya bayyana su da \"munanan ayyuka.\" \nAT: \"waɗanda suke aikata mugunta\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "waɗanda suke cin mutanena", "body": "Wannan yana nufin waɗanda suke aikata mugunta kuma suna ɓata bayin Allah kamar suna cin abinci. (Duba: figs_metaphor)" } ]