[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Marubucin zabura yana adireshin mutane Babila sai ka ce suna sauraron sa. (Dubi: figs_apostrophe)" }, { "title": "‌Ɗiyar Babila", "body": "Wannan na gabatad da birnin Babila kuma da mutanensa. (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "bari mutumin nan ya zama da albarka,", "body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai kuzari. AT: \"bari Allah ya albarkaci mutumin\" (Dubi: figs_activepassive) " }, { "title": "sãka maki domin abin da kika yi mana", "body": "Marubucin yana magana game da wani zai yi wa wasu abin suka yi sai ka ce sune biya. AT: \"yi maka abin da suka yi mana\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": " kwashe 'ya'yanki ƙanana ya fyaɗa su kan duwatsu", "body": "\"Fashe ragargaje kai jariran kan duwatsu\" " } ]