[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici na gama gari ne a wallafa waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Waƙar takawa sama", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1." }, { "title": "albarkacin Dauda", "body": "\"saboda abin da ya faru da Dauda\"" }, { "title": "ka tuna", "body": "\"tuna da\" ko \"yi tunsni akan\"" }, { "title": "Mai Iko Dukka na Yakubu", "body": "Wannan na nufin da Allah." } ]