[ { "title": "TETH", "body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na tara. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 65-72 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "ga bawanka", "body": "Marubucin na nufin da kansa kamar \"bawanka.\" AT: \"ga ni, bawanka\" ko \"zuwa ga ni\" (Dubi: figs_123person) " }, { "title": "ta wurin maganarka", "body": "Wannan salon zance ne. \"maganarka\" na nufin da alƙawaren Yahweh wanda ya yi wa marubuci. AT: \"kamar yadda ka alƙawarta\" (Dubi: figs_idiom)" } ]