[ { "title": "Na yi tunanin sunanka", "body": "A nan kalmar \"suna\" na gabatad da Yahweh kansa. AT: \"Na yi tunani game da kai, Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "na kuma riƙe dokarka", "body": "Wannan salon zance ne wanda na nufi da biyayya da doka. AT: \"Na yi biyayya da dokanka\" (Dubi: figs_idiom) " }, { "title": "na ke yi", "body": "\"hali na\"" }, { "title": "na kula da umarnanka", "body": "Wannan salon zance wanda na nufi da bin ko yin biyayya da waɗancan umarnan\" (Dubi: figs_idiom)" } ]