[ { "title": "Fushi mai ƙuna ya riƙe ni", "body": "Wannan shine salon zance. An bayyana fushi sai ka ce ita mutum da zai damƙe wani mutum. AT: \"Na zama da fushi sosai\" (Dubi: figs_idiom da figs_personification)" }, { "title": "Farillanka sun zama waƙoƙina", "body": "\"Na yi amfani da farillanka kamar yadda kalmomin dake cikin waƙa na\" ko \"Na ƙirƙiro waƙoƙi daga farillanka\"" } ]