[ { "title": "Kada ka É—auke maganar gaskiya daga bakina", "body": "\"bakina\" na nufin da yin magana game da kalmar Allah. AT: \"Ba mai yiwuwaba ka hana ni daga yin maganar gaskiyar ka\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "gama Na yi jira domin umarnan sanin gaskiyarka", "body": "\"jira\" ya na da ra'ayi na dogara, da amincewa cewa Allah ba zai yi kamar yadda ya umurta." }, { "title": "Zan kiyaye", "body": "\"Zan yi biyayya\"" } ]