[ { "title": "HE", "body": "Wannan shine sunan baki na biyar haruffan Hebraniyawa. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 33-40 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "umarnanka", "body": "Wannan shine atat hanya da ke bayyna Doka Musa." }, { "title": "har ga ƙarshe", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"gaba daya\" ko 2) \"ƙarshe rayuwar ta\" ko 3) \"zuwa ga ƙarshen lokaci.\"" }, { "title": "kiyaye shari'arka", "body": "\"Yin biyayya da shari'ar ka\"" }, { "title": "Zan lura da ita da dukkan zuciyata", "body": "\"Zan yi biyayya da shari'arka lalle\" ko \"Ina ɗaure gaba daya da yin abin da ta na faɗa\"" } ]