[ { "title": "Ceto yana nesa da mugaye", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da ceto sai ka ce ita abun jiki ne. Suna mai zuzzurfar ma'ana \"ceto\" za'a iya fassara ta ta amfani da fi'ili \"ceta.\" AT: \"Lalle ba zaka cece mugaye ba\" (Dubi: figs_metaphor da figs_abstractnouns)" }, { "title": "Ayyukanka na jinƙai masu girma ne", "body": "A nan \"girma\" na nufi \"da yawa.\" \"Ka nuna jinkai ga mutane sau da yawa\" ko \"Ka yi abubuwa na jinkai masu yawa\" " }, { "title": " kamar yadda ka saba yi", "body": "Wani mai yiwuwa ma'ana shine \"saboda ka yi abin da ke daidai.\"" } ]