[ { "title": "ka bani fahimta", "body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"fahimta\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. AT: \"ka ba ni dama in fahimta abin da kake so da ni in sani\" (UDB) (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "Lokaci ya yi da Yahweh zai yi aiki", "body": "Marubuci yana magana da Yahweh kamar da mutumin da ake yin magana a kansa. Wannan za'a iya bayyana ta a mutumin na biyu. AT: \"Lokaci ya yi ka yi aiki, Yahweh\" (Dubi: figs_123person)" }, { "title": "mutane sun karya shari'arka", "body": "Wannan salon zance ne. Anan \"sun karya\" na nufi \"rashin biyayya.\" Wannan shine hanyar cewa mutane suna rashin biyayya da shari'ar Allah. (Dubi: figs_idiom)" } ]