[ { "title": "Muhimin Bayyani:", "body": "An samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Ku bada godiya ga Yahweh, domin shi nagari ne", "body": "\"Gode wa Yahweh saboda na gari abubuwa da ya yi\"\n" }, { "title": "Alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada", "body": "\"Ya kaunace mu da aminci har abada\"" }, { "title": "Bari Isra'ila su ce", "body": "Kalmar \"Isra'ila\" na gabatad da mutane Isra'ila. AT: \"Bari mutane Isra'ila su ce\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]