[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Mutum da ya rera wannan waka ya cigaba sa bayyana mutum wanda yana girmama Yahweh." }, { "title": "Domin ba zai taɓa gusawa ba", "body": "ba zai zama da damuwa ba ko yanayi ta sha karfi domin dogaransa a cikin Yahweh? Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Domin ba abun da zai taɓa gusad da shi\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "mai adalci za a tuna da shi har abada", "body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"mutane zasu tuna da mutun mai adalci har abada (Dubi: figs_activepassive)" } ]