[ { "title": "Meriba", "body": "Wannan wuri ce. (Dubi: translate_names)" }, { "title": "sha wahala saboda su", "body": "Musa ya sha wahala saboda zunubin mutanen. Anan kalma \"su\" wakilin suna ne domin mutane da kuma metonym ne dake magana game da zunubinsu. AT: \"sha wahala saboda ayyukansu\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "amma suka gauraye da al'ummai", "body": "A nan Dauda yana magana game da mutane da ke aurayya da mataye daga sauran al'ummai kamar yadda gauraye da su. AT: \"amma suka gauraya cikin aure da sauran al'ummai\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "waÉ—anda suka zamar masu tarko", "body": "Gumakan suka zamar masu tarko." } ]