[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Wa zai lissafa manyan ayyukan Yahweh ... ayyukansa", "body": "Mawallafi ya yi wannan tambaya don yabon Allah kuma baya jiran amsar. AT: \"Ba wanda zai iya lissafa manyan ayyukan Yahweh ... ayyukansa.\" (Dubi: figs_rquestion)" }, { "title": "ayyukansa da suka cancanci yabo", "body": "\"ayyukkansa da suka cancanci yabo\"" } ]