[ { "title": "Yahweh, kai ne garkuwa a gare ni", "body": "Garkuwa tana kare soja. Dauda yayi magana kamar Allah garkuwa ne yana kare shi. AT: \"kai, Yahweh, ka kiyaye ni kamar garkuwa\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "wanda ke tallafar kaina", "body": "\"kai ne wanda ya daga min kai.\" Bai wa wani ƙarfin hali ana maganarsa kamar ɗaga kansa.\nAT: \"wanda ya karfafa ni\" (Duba: figs_metaphor)" } ]