[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Waƙar takawa sama", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin su ne kamar matakai.\"" }, { "title": "cikin ƙuncina", "body": "\"Cikin damuwarna\" ko \"Sa'ada ina cikin damuwa\"" }, { "title": "Ka ƙwato raina", "body": "Anan kalmar \"rayuwa\" na gabatad da mutum. AT: \"Ka cece ni\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "waɗanda ke ƙarya da leɓunansu da ruɗi da harsunansu", "body": "Anan jimlar \"leɓunansu\" da \"harsunansu\" na gabatad da mutum wanda yana maganar karya da yaudara. AT: \"masu yi mani ƙarya da kokari su ruɗe ni\" (UDB) (Dubi: figs_synecdoche)" } ]