[ { "title": "gabansa", "body": "\"Inda ya na nan\"" }, { "title": " martaba da wadata suna gabansa", "body": "Marubucin zabura yana magana sai ka ce martaba da wadata mutane ne wanda zai iya tsaya a gaban sarki. AT: \"Kowa da kowa ya san martabansa da zatinsa\" (Dubi: figs_personification) " }, { "title": "ƙarfi suna cikin wurinsa mai tsarki", "body": "Kalma \"ƙarfi\" da \"kyawu\" metonyms ne domin umurnin akwatin alkawarin, wanda ake samu cikin guri mai tsarki. AT: \"haikalinsa ne da ya kunshi umurnin akwatin alkawarin\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]