[ { "title": "Ku furta ɗaukakarsa a cikin al'ummai", "body": "\"Ku gaya wa dukkan mutane cikin kowane al'umma game da girma darajansa\"" }, { "title": "Yahweh yana da girma ya kuma isa yabo sosai", "body": "Wannan za'a iya fassara ta cikin fom na aiki. AT: \"Yahweh yana da girma. Yi yabonsa matuƙa\" ko \"Yahweh yana da girma, kuma ya kamata mutane su yi matuƙan yabonsa\" (Dubi: figs_activepassive) " }, { "title": " A ji tsoron sa fiye da dukkan sauran alloli", "body": "Za'a iya fassara wannan cikin fom na aiki. AT: \"Ji tsoron sa fiye da dukkan saura aloli\" (Dubi: figs_activepassive) " } ]