[ { "title": "Domin zai kuɓutar da kai daga wayon tarkon maharbi kuma daga annoba mai hallakarwa", "body": "Kalmomi da a ka bari an iya sa su a ciki. AT: \"Domin Allah zai kuɓutar da kai daga tarkon maharbi kuma zai kuɓutar daga annoban da zai iya kisa\" (Dubi: figs_ellipsis)" }, { "title": "Zai rufe ka da fukafukansa, kuma a ƙarƙashin fukafukansa zaka sami mafaka", "body": "Kariyan Allah shine a ke nufi anan kamar \"fukafukan\" wanda sunsu ke amfani ta rufe 'ya'yan ta daga hadari. \"Rufeka da fukafukansa\" da kuma \"ƙarƙashin fukafukansa\" na nufi na asalin ta abu daya. AT: \"Zaya rike ka lafiya kuma ya kare ka\" (Dubi: figs_metaphor and figs_parallelism) " }, { "title": "Madogararsa garkuwa ce da kuma kariya", "body": "Madogarar Allah na nufi anan kamar \"garkuwa\" wanda ke iya kare mutane waɗanɗa sun dangana bisa kan sa. AT: \"Ka na iya dogara a gare shi domin ya kare ka\" (Dubi: figs_metaphor and figs_abstractnouns)" }, { "title": "Kariya", "body": "Ba wanda ya san tabataceyar mene ne wannan kalma ke nufi. Mai yiwu ma'anan su ne 1) karami garkuwa ɗaure a hannu da dantse wanda sojoji ke amfani su kare kansu akan kibiyoyi da takuba ko 2) ganuwan duwasu ajiye cikin da'irar inda sojoji zasu iya ɓoye da kuma harba kibiyoyi." } ]