[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "ya ke jin daɗin ", "body": "\"ɗauka jin daɗin mai girma\"" }, { "title": "zuriyar mutum mai tsoron Allah masu albarka ne", "body": "Wannan ana iya fassara ta cikin fom na aiki. AT: \"Yahweh zai albarkace zuriyar mutum mai tsoronsa\" (Dubi: figs_activepassive)" } ]