[ { "title": "maɓulɓulan", "body": "karamin kogi" }, { "title": "jakunan jeji a wurin ne suke kashe ƙishinsu", "body": "Ana iya bayyana a fili cewa sun kashe ƙishinsu ta wurin shan ruwa. AT: \"jakunan jeji suna shan ruwan domin su kashe ƙishinsu\" (Dubi: figs_explicit) " }, { "title": "bakin kogunan ruwa", "body": "ƙasan da ke baki kogi" }, { "title": "suna raira waƙa a cikin rassa", "body": "Anan Dauda ya kwatanta chirping tsuntsaye sai ka ce suna waka ne. AT: \"suna shirp a cikin rasan itace\" (Dubi: figs_metaphor) " } ]