[ { "title": "cikin hamada", "body": "\"wuraren da babu abinda ke tsiro\"" }, { "title": "suka tuhunci Allah", "body": "Suna son Allah ya tabbatar da cewa zai iya yin abin da ya ce zai yi kafin su gaskata da shi.\nDuba yadda kuka fassara wannan a cikin Zabura 78:17." } ]