[ { "title": "Allah ne dutsensu", "body": "Marubucin yayi magana game da Allah kamar yana kan tudu ko tsauni inda mutane zasu je su\nsami lafiya daga abokan gaba. AT: \"Allah ne ya kare su\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Gama zukatansu basu dogara gare shi ba", "body": "Anan \"zukata\" shine meton don tunanin su. Ana magana ne don kasancewa da aminci a gare\nshi a matsayin haɗe da shi. AT: \"tunaninsu bai karkata zuwa gareshi ba\" ko \"ba su\nkasance masu aminci a gare shi ba\" (Duba: figs_idiom)" } ]