[ { "title": "ya umarci sammai", "body": "Asaf yayi magana akan sararin samaniya kamar mutane ne masu ji da biyayya da umarnin\nAllah. AT: \"ya yi magana da sama\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "Ya zuba masu manna su ci", "body": "\"Ya sa manna ta faɗo daga sama kamar ruwan sama\"" }, { "title": "abinci isasshe", "body": "Cikakken sunan \"yawa\" za a iya fassara shi da sifa. AT: \"wadataccen abinci\" ko \"adadi mai yawa na abinci\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]