[ { "title": "maganar bakina", "body": "Kalmar \"bakin\" tana wakiltar mutumin. AT: \"maganata\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "buɗe bakina cikin misalai", "body": "Karin maganar \"bude bakina\" na nufin magana. AT: \"yi magana da misalai\" (Duba: figs_explicit)" } ]