[ { "title": "zan nemi in san", "body": "\"zan yi matukan kokari in fahimta\" " }, { "title": "dukkan abu yana da iyakarsa", "body": "\"dukkan abubuwa suna da karshe\"" }, { "title": "amma dokokinka suna da fãɗi, basu da iyaka", "body": "Dokokin Allah na kasancewa gaskiya a koyaushe da kuma cikakke an yi magana game da sai ka ce dokokin Allah wani abu ne wanda ta na da faɗi da ba ta ta da iyakar faufau. AT: \"amma dokokinka basu da karshe\" ko \"amma dokokinka suna nan har abada\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]