[ { "title": "SHIN", "body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na ashirin da daya. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 161-168 ta fara da wannan harafi." }, { "title": " zuciya ta ta karai, gama ina jin tsoron karya maganarka", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da zuciya sai ka ce tana iya rawar jiki da zaman tsoro. Zuciya kalma ne (a turance \"synecdoche\") da aka yi amfani da ita a madadin dukkan mutum. AT: \"Na girgiza saboda ina jin tsoron cewa zan yi rashin biyayya da maganarka\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_personification)" }, { "title": "ganima", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) abubuwa da sojoji da yan fashi sukan ɗauka daga waɗănda sun ci su cikin yaki ko 2) abubuwa masu girman daraja ko \"dukiya mai yawa.\" " } ]