[ { "title": "kibiyoyin dake shawagi da rana ... ", "body": "kibiya shine metonym (wata kalma) domin mutane wanda ya harba kibiyoyi. AT: \"mutane na kai maka farmaki da kibiyoyi da rana\" (Gani: figs_metonymy)" }, { "title": "ko kuma annobar dake aukowa ... yawon ... ", "body": "Marubucin zabura yayi magana game da ciwo sai ka ce mutum ne wanda ya tafi misalin da dare yana kisa saura mutane. AT: \"Ba za ka ji tsoron mutuwa daga daga ciwo ba\" (Gani: figs_personification) ... ke duk inda ya na son ya tafi a kowane lokaci" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" } ]