[ { "title": "ta wurin ayyukanka", "body": "Shi suna mai zuzzurfar ma'ana \"ayyukanka\" za a iya bayana ta da sharaɗin dangi \"abin da ka yi.\" AT: \"da mene ne ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "ayyukan hannuwanka", "body": "Shi suna mai zuzzurfar ma'ana \"ayyukan hannuwanka\" za iya bayana ta da sharaɗin dangi \"abin da hannuwanka ya yi.\" Kalman nan \"hannuwan\" (synecdoche) wata kalma ne domin dukan mutum. AT: \"Abin da ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns and figs_synecdoche) " }, { "title": "Tunane-tunanenka suna da zurfi", "body": "\"Ba zamu iya fahinta abin da ka shirya ka yi sai ka yi shi\"" }, { "title": "Tunane-tunanenka", "body": "Shi suna mai zuzzurfar ma'ana kalma \" tunane-tunanenka\" za a iya bayana ta da sharaɗin dangi. AT: \"Abin da ka yi tunani\" ko \"Abin da ka shirya\" (Dubi: figs_abstractnouns)" } ]