[ { "title": "Mowab kwanon wankina ne", "body": "Allah na magana game da Mowab ta kasance mara muhimmanci sai ka ce Mowab kwanon wanki ne ko kuwa kaskantattu bawan. AT: \"Mowab tana kamar kwano da ina amfani domin yin wanki\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "bisa Idom zan jefa takalmina", "body": "Zai yiwu Allah yana magana game da daukin mallakan Idom sai ka ce yana kwatanci jefawa takalminsa zuwa ga ƙasar don a nuna cewa yana mallakan ta. Duk da haka wani irin ra'ayi na sauran fassarori. AT: \"Na dauka mallaka na ƙasar Idom\" ko \"Na jefa takalmina zuwa ƙasar Idom don nuna cewa nawa ne\" (\nDubi: figs_metaphor da translate_symaction) " } ]