[ { "title": "Suka yi yawo ... bisa hanyar hamada ... da zasu zauna", "body": "\"Wasu mutane suka yi yawo\" ... \"bisa kan hanyar da ke cikin hamada\" ... \"da zasu iya zauna a cikin\"" }, { "title": "Daga nan suka yi kira ga Yahweh cikin damuwarsu", "body": "Tana nuna cewa suna yin addu'a ga Yahweh domin zaya taimaki su. AT: \"Sa'an nan suka yi addu'a ga Yahweh don ya taimake su cikin damuwarsu\" (Dubi: figs_explicit) " }, { "title": "ƙunci", "body": "\"matsaloli\" ko \"bala'i\"" } ]