[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "fansassun Yahweh", "body": "\"Fansassun\" na nufin da mutane wanda Yahweh ya ceta. AT: \"waɗanda Yahweh ya ceta\" (Dubi: figs_nominaladj)" }, { "title": "daga hannun maƙiyi", "body": "Anan \"hannu\" na nufin da iko. AT: \"daga ikon maƙiyi\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "daga gabas ... daga kuma kudu", "body": "Anan umarnai hudu nan an bayar da su ne don a jadadacewa ya tara su ne daga ko'ina. AT: \"daga kowane umurni\" ko \"daga kowane sashi na duniya\" (Dubi: figs_merism)" } ]