[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ayoyin 5-6 na É—auka tambaya da ba ta damu da amsa ba hudu. Amsa da a ke sa ran ga kowane tambaya ana samu ta cikin aya 7, \"saboda kasancewa ubsngiji.\" (Dubi: figs_rquestion)" }, { "title": "yi tsalle kamar raguna ... yi tsalle kamar 'yan raguna?", "body": "Marubucin ya yi magana game da duwatsu da tuddai sai ka ce suna nan a raye. Mai yiwuwa yana magana game da girgizar kasa sa'ad da ya bayyana tsoronsu a gaban Yahweh sai ka ce su na yin tsalle kamar raguna da 'yan raguna. Dubi yadda ka fassara jimla mai kamar da ita a 114:3. AT: \"girgiza kamar yin tsalle raguna ... girgiza kamar yin tsalle 'yan raguna\" (Dubi: figs_personification da figs_metaphor)" }, { "title": "Yi rawar jiki, duniya, a gaban Ubangiji, a gaban Allahn Yakubu", "body": "Jimla biyu na karshe su layi daya ne. Fi'ilin mai yiwuwa ana iya kawota a layi na biyu. AT: \"Yi rawar jiki, duniya, a gaban Allahn Yakubu\" (Dubi: figs_parallelism da figs_ellipsis)\n" }, { "title": "Yi rawar jiki, duniya", "body": "Zai " } ]