[ { "title": "Ka ƙara mani martaba", "body": "Wannan yana bayyana aiki ɗaya ta hanyar jimloli biyu. AT: \"sake yi mani ta'aziya\"\n(Duba: figs_hendiadys)" }, { "title": "gare ka zan yi yabo da molo, mai tsarki na Isra'ila", "body": "\"A gare ka, Allah Mai Tsarki na Isra'ila, zan raira waƙoƙin yabo lokacin da nake kaɗa molaye\"" } ]