Mon Dec 21 2020 15:15:42 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-21 15:15:42 -05:00
parent 6ed3b502ab
commit ffa07c9669
1 changed files with 7 additions and 3 deletions

View File

@ -1,14 +1,18 @@
[
{
"title": "Zuciyata na jin daɗi da nagartaccen zance",
"body": "Marubucin yayi maganar zuciyarsa kamar wani akwati ne wanda yake malala da ruwa. Kalmar \"zuciya\" tana wakiltar motsin zuciyar sa, wanda ke daɗaɗa da waƙar da ya rera. Madadin\nfassarar: \"Murmushina yana tausaya game da maudu'i mai kyau\" (Duba:"
"body": "Marubucin yayi maganar zuciyarsa kamar wani akwati ne wanda yake malala da ruwa. Kalmar \"zuciya\" tana wakiltar motsin zuciyar sa, wanda ke daɗaɗa da waƙar da ya rera. AT: \"Murmushina yana tausaya game da maudu'i mai kyau\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
},
{
"title": "harshena shi ne al'ƙalamin shiryayyen marubuci",
"body": "Marubucin yayi maganar harshensa kamar alkalami. Yana magana da kalmomin da gwaninta\nkamar yadda gogaggen marubuci yake rubuta kalmomi. Madadin fassara: \"harshena kamar\nalkalami ne na mutumin da ya yi rubutu mai kyau\" ko \"Ina magana da kalmomi kamar yadda\ngwanintar marubuci ke iya rubuta kalmomi\" (Duba: [["
},
{
"title": "Ka fi 'ya'yan ɗan Adam kyau; an zuba alheri a leɓunanka;",
"body": ""
"title": "Ka fi 'ya'yan ɗan Adam kyau",
"body": "Wannan jumlar wuce gona da iri ce wacce ke jaddada cewa sarki yafi kowa kyau. Kalmomin\n\"'ya'yan' yan adam\" karin magana ne kuma yana nufin dukkan mutane. Madadin fassara: \"Kun fi\nkowane mutum kyan gani\" (Duba: [["
},
{
"title": "an zuba alheri a leɓunanka",
"body": "Marubucin yayi maganar alheri kamar dai mai ne wanda wani yayi amfani da shi ya shafa\nleɓunan sarki. Kalmar \"lebe\" tana nufin jawabin sarki. Jumlar tana nufin sarki yana magana da\niya magana. Madadin fassara: \"kamar dai wani ya shafe leɓunku da mai\" ko \"kuna magana da\nkyau\" (Duba:"
}
]