Mon Dec 21 2020 15:27:42 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-21 15:27:42 -05:00
parent 2772ec1ad2
commit ff054e2c81
1 changed files with 5 additions and 5 deletions

View File

@ -1,18 +1,18 @@
[
{
"title": "mutane sun faɗa ƙarƙashinka",
"body": ""
"body": "Wannan jimlar tana nufin sarki yana cin abokan gabansa. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"mutane sun faɗi a ƙafafunku don miƙa wuya\" ko (2) \"mutane sun faɗi matattu a ƙafafunku.\""
},
{
"title": "Kursiyinka, Allah, yana nan har abada",
"body": ""
"body": "Kalmar \"kursiyi\" tana wakiltar masarauta da mulkin sarki. Madadin fassara: \"Mulkinka ... har\nabada abadin ne\" ko \"Za ka yi sarauta ... har abada abadin\" (Duba:"
},
{
"title": "sandar adalci shi ne sandar mulkinka",
"body": ""
"body": "Kalmar \"sandar sarauta\" tana wakiltar ikon sarki na mulkin masarautarsa. Madadin fassara:\n\"kuna mulkin masarautarku da adalci\" (Duba:"
},
{
"title": "",
"body": ""
"title": "saboda haka Allah, Allahnka, ya shafe ka da mai na murna ",
"body": "Marubucin yayi maganar murna kamar dai mai ne wanda Allah ya shafe shi da sarki. Cewa\nAllah ya shafe shi aiki ne na alama wanda yake wakiltar zaɓen da Allah ya zaɓe shi ya zama\nsarki. Madadin fassara: \"lokacin da Allah ya naɗa ku sarki, sai ya faranta muku rai\" (Duba: [["
}
]