Mon Dec 21 2020 11:29:16 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-21 11:29:17 -05:00
parent 6a3419ba61
commit f86fe6b919
1 changed files with 10 additions and 0 deletions

10
38/03.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "babu lafiya a ƙasusuwana saboda laifina",
"body": "Anan \"ƙasusuwana\" suna wakiltar jikin marubuci. AT: \"Jikina duka yana da cuta\nsaboda zunubina\" (Duba:"
},
{
"title": "zunubaina sun fi ƙarfina",
"body": "Ana maganar laifofin marubuci kamar ambaliyar ruwa ce da ta rufe shi. Madadin fassara:\n\"Laifofin na sun rufe ni kamar ambaliyar ruwa\" (Duba:"
}
]