From e99d6c33d159b1039924c0968a8874ede0ebe135 Mon Sep 17 00:00:00 2001 From: rachelua Date: Sat, 26 Dec 2020 13:29:43 -0500 Subject: [PATCH] Sat Dec 26 2020 13:29:43 GMT-0500 (Eastern Standard Time) --- 78/47.txt | 4 ++-- 1 file changed, 2 insertions(+), 2 deletions(-) diff --git a/78/47.txt b/78/47.txt index 861f4eea..aa8551ba 100644 --- a/78/47.txt +++ b/78/47.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { "title": "Ya zuba masu zafin fushinsa", - "body": "" + "body": "Asaf yayi magana game da zafin fushin Allah kamar dai mutum ne wanda zai iya kaiwa wani\nhari. AT: \"Ya yi fushi da su, don haka sai ya auka musu da ƙarfi ba zato ba\ntsammani\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "Ya aika da fushi, hasala, da wahala kamar wakili mai kawo masifa", - "body": "" + "body": "Asaf yayi magana game da fushi, hasala, da matsala kamar dai su mutane ne da Allah zai iya aikowa suyi masa aikin sa. AT: \"Ya fusata sosai har yana son cutar da Masarawa,\ndon haka ya sanya musu matsala kuma ya kawo su cikin masifa\" (Duba: figs_personification da figs_simile)" } ] \ No newline at end of file