Sun Jun 14 2020 16:52:05 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
tsDesktop 2020-06-14 16:52:05 +01:00
parent cf65d84b21
commit c3c3354972
1 changed files with 1 additions and 1 deletions

View File

@ -1,6 +1,6 @@
[
{
"title": "Waɗannan gumakai suna da baki",
"body": "Gumakan ba su da "
"body": "Gumakan ba su da ainihi baki, idanu, kunnuwa, ko hanci. Maimakon haka, mutane na yin su da kamani baki, idanu, kunnuwa, da hanci. Marubuci yana jadadawa cewa waɗannan gumakan ba su da rai bisa gaskiya. Ka na iya bayyana bayyani da aka nuna. AT: \"Mutane sun ba da baki ga waɗannan gumakan\""
}
]