Tue Dec 22 2020 13:49:23 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-22 13:49:24 -05:00
parent f1b46d01ec
commit ad1733d50c
1 changed files with 6 additions and 6 deletions

View File

@ -1,18 +1,18 @@
[
{
"title": "ya tada hannuwansa gaba da waɗanda ",
"body": ""
"body": "Isingaga hannu a kan mutane yana wakiltar kai musu hari. Wannan na iya zama ishara ga faɗin\nabin da ke jefa mutane cikin haɗari ko haifar musu da matsala. Madadin fassara: \"ya afka wa\nwaɗancan\" ko \"ya ci amanar waɗancan\" (Duba:"
},
{
"title": "",
"body": ""
"title": "Bakinsa yana da taushi kamar mai",
"body": "Jawabin da yake da daɗi ko kyau a ji shi ana maganarsa kamar tana da sassauƙa da sauƙi a\nhaɗiye ta. Madadin fassarar: \"Abin da ya faɗa mai daɗi ne kamar santsi mai laushi\" ko \"Ya faɗi\nkyawawan abubuwa\" (Duba:"
},
{
"title": "",
"body": ""
"title": "kalmominsa suna da taushi kamar mai",
"body": "Mutane suna sanya mai a fatarsu don jin daɗinsu, kuma suna sanya shi a kan raunuka don\ntaimaka musu warkewa. Ana magana wacce take da kirki ko taimako kamar tana da taushi ko\nkwantar da hankali. Madadin fassara: \"abin da ya faɗa mai daɗi ne kuma mai kwantar da\nhankali kamar mai\" ko \"ya faɗi alheri\" (Duba:"
},
{
"title": "",
"title": "amma a gaskiya takubba ne zararru",
"body": ""
}
]