diff --git a/72/18.txt b/72/18.txt index a6bd3a54..d45f67d6 100644 --- a/72/18.txt +++ b/72/18.txt @@ -1,15 +1,15 @@ [ { "title": "Muhimmin Bayani:", - "body": "" + "body": "Waɗannan ayoyin sun fi ƙarshen wannan zaburar. Magana ce ta ƙarshe ga duka Littafin 2 na\nZabura, wanda ya fara daga Zabura ta 42 kuma ya ƙare da Zabura ta 72." }, { "title": "Dãma Allah Yahweh, Allah na Isra'ila, ya zama mai albarka", - "body": "" + "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Madadin fassarar: \"Bari mutane su yabi Yahweh Allah,\nAllah na Isra'ila\" (Duba:" }, { "title": "Dãma sunansa mai daraja ya zama mai albarka har abada", - "body": "" + "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Madadin fassara: \"Bari mutane su albarkaci sunansa\nmai ɗaukaka har abada\" ko kuma, ɗaukar \"sunan\" a matsayin ƙaren sunan Yahweh da kansa,\n\"Bari mutane su san har abada yadda ɗaukakarsa take\" (Duba:" }, { "title": "Dauda ɗan Yesse ya gama yin addu'o'insa",