Sat Dec 26 2020 12:51:41 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-26 12:51:41 -05:00
parent eb97dd3326
commit a6e4ae7c77
1 changed files with 10 additions and 0 deletions

10
78/19.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,10 @@
[
{
"title": "Zai yiwu Allah ya shirya teburi a cikin jeji?",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. Madadin fassarar: \"Ba mu yi imani cewa Allah da\ngaske zai iya shimfida mana tebur a jeji ba!\" ko \"Allah, ka gwada mana cewa da gaske kana iya\nshimfida mana tebur a cikin jeji!\" (Duba:"
},
{
"title": "Amma zai yiwu ya bada gurasa kuma? Zai iya tanada nama domin mutanensa?",
"body": "Mutane suna yi wa Allah dariya don ya wulakanta shi da waɗannan tambayoyin. Madadin\nfassara: \"Amma ba za mu yarda cewa zai iya ba mu burodi ba ko kuma ya samar da nama ga\nmutanensa har sai mun ga yana yi.\" (Duba:"
}
]