diff --git a/38/01.txt b/38/01.txt index f2556c58..a4178709 100644 --- a/38/01.txt +++ b/38/01.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { "title": "Gama kibiyoyinka suna sukana", - "body": "" + "body": "An yi magana game da tsananin azabar Yahweh ga marubuci kamar dai Yahweh ya harba\nkibiyoyi a cikin marubucin. Madadin fassara: \"Hukuncinku yana da zafi kamar kun harba kibiya a\nwurina\" (Duba:" }, { "title": "hannunka na matse ni har ƙasa", - "body": "" + "body": "An yi magana akan horon Yahweh akan marubuci kamar dai Yahweh na fasa marubucin da\nhannunsa. Anan, \"hannu\" yana nufin ikon Yahweh. Madadin fassara: \"ikonka ya buge ni\" (Duba:" } ] \ No newline at end of file