diff --git a/109/21.txt b/109/21.txt index ac31ad0b..28231237 100644 --- a/109/21.txt +++ b/109/21.txt @@ -13,6 +13,6 @@ }, { "title": "Ina ƙarewa kamar inuwar maraice ... kamar fãra", - "body": "Dauda yana ji kamar yana tafiya zuwa ga mutuwa " + "body": "Dauda yana ji kamar zaya mutu ba dadewa ba kuma ya bayyana wannan abun da yake ji a zuciyarsa ta wuri kwatanta kansa da koɗewar inuwa da kuma yadda iska na busa fãra daga nan. AT: \"Ina ji kamar ina kusan mutuwa, kamar wani inuwar maraice da ba da dadewa ba zai ɓace, kamar fãra da ke da sauri busa daga nan ta iska\" (Dubi: figs_metaphor)" } ] \ No newline at end of file diff --git a/manifest.json b/manifest.json index ab31517a..d149e820 100644 --- a/manifest.json +++ b/manifest.json @@ -219,6 +219,7 @@ "109-11", "109-14", "109-17", - "109-19" + "109-19", + "109-21" ] } \ No newline at end of file