Fri Dec 18 2020 12:23:25 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-18 12:23:25 -05:00
parent cb9f07f760
commit 4b8ddc7a34
1 changed files with 4 additions and 4 deletions

View File

@ -1,14 +1,14 @@
[
{
"title": "an gafarta masa kurakuransa",
"body": "Waɗannan jimlolin suna da ma'anoni iri ɗaya. Ana iya bayyana su a cikin tsari mai aiki. Madadin\nfassara: \"wanda Allah ya gafarta masa laifinsa kuma ya rufe zunubinsa\" (Duba:"
"title": "an gafarta masa kurakuransa, wanda aka rufe zunubinsa",
"body": "Waɗannan jimlolin suna da ma'anoni iri ɗaya. Ana iya bayyana su a cikin tsari mai aiki. AT: \"wanda Allah ya gafarta masa laifinsa kuma ya rufe zunubinsa\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)"
},
{
"title": "wanda aka rufe zunubinsa",
"body": "Anan ana maganar zunubin da aka gafarta kamar wanda aka lulluɓe shi don kada a gani.\nMadadin fassara: \"wanda aka yi watsi da zunubinsa\" ko \"wanda aka manta zunubinsa da\ngangan\" (Duba:"
"body": "Anan ana maganar zunubin da aka gafarta kamar wanda aka lulluɓe shi don kada a gani.\nAT: \"wanda aka yi watsi da zunubinsa\" ko \"wanda aka manta zunubinsa da\ngangan\" (Duba: "
},
{
"title": "ba ya lisafta laifi bisansa",
"title": "wanda Yahweh ba ya lisafta laifi bisansa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Madadin fassara: \"wanda Yahweh yake ganin ba shi da\nlaifi\" ko \"wanda ba shi da laifi a bisa ga Yahweh\" (Duba:"
}
]