diff --git a/115/07.txt b/115/07.txt index 634e6543..b8105b9b 100644 --- a/115/07.txt +++ b/115/07.txt @@ -1,7 +1,7 @@ [ { "title": "Waɗancan gumakai suna da hannuwa", - "body": "Gumakan ba su da hannuwa " + "body": "Gumakan ba su da hannuwa, tafin kafafu, ko bakuna na hakika. Ko dai, mutane sun yi su da kamanin hannuwa, tafin kafafu, da bakuna. Marubucin ya na jadadawa cewa waɗannan gumakan ba su da rai bisa gaskiya. Ka na iya sa wannan bayyani da ke a fakaice da sauƙin ganewa. AT: \"Mutane sun ba da hannuwa ga waɗancan gumakai\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "",