Tue Dec 22 2020 10:50:57 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-22 10:50:58 -05:00
parent ef2421a1ff
commit 2e536e2d13
1 changed files with 6 additions and 6 deletions

View File

@ -1,14 +1,14 @@
[
{
"title": "",
"body": ""
"title": "Maɗaukaki, Allah, Yahweh",
"body": "Marubucin yayi amfani da sunaye daban-daban guda uku yayi maganar Allah."
},
{
"title": "",
"body": ""
"title": "daga fitar rana zuwa faɗuwarta",
"body": "Wannan jumlar tana nufin kwatance a gabas, inda rana take fitowa, da yamma, inda rana take\nfadi. Marubucin yayi amfani da waɗannan tsauraran matakan biyu don wakiltar ko'ina a duniya.\nMadadin fassara: \"ko'ina a duniya\" (Duba:"
},
{
"title": "",
"body": ""
"title": "Daga Sihiyona,wuri mafi kyau",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne (1) \"Sihiyona, wanda kyawunsa cikakke ne\" ko (2) \"Sihiyona, mafi\nbirni mafi kyau.\""
}
]